Accessibility links

VOA60 AFIRKA: Sarki Mohammed VI Na Kasar Morocco Ya Kaddamar da Ma’aikatar Lantarki Mai Anfani da Karfin hasken Rana, Fabrairu 05, 2016


Morocco: Sarki Mohammed VI na kasar Morocco ya kaddamar da ma’aikatar lantarki mai anfani da karfin hasken rana ta farko a kasar don bunkasa aiyukkan masana’atun makamashi.

XS
SM
MD
LG