Accessibility links

VOA60 DUNIYA: Hukumar Kiyon Lafiya Ta Duniya Ta Bada Shawarar Cewa Kada Jami’ai Su Amince Da Kyautar Jinni, Fabrairu 05, 2016


Duniya: Hukumar kiyon lafiya ta duniya ta bada shawarar cewa kada jami’ai su amince da kyautar jinni daga wurin mutanen da suka dawo daga kasashen da cutar Zika ta shafa.

XS
SM
MD
LG