Accessibility links

Wanda Ake Tsamanin Cewa Shine Shugaban Harin Kunar Bakin Wake Ya Bayyana a Kotu, Litinin 24 ga Watan Nuwamba, 2014

Kafofin yada labarum Nigeriya sunce Ogwuche Aminu, wanda ake zarginsa da shirya tashin wani bom a unguwar Nyanya a Abuja, ya bayyana a babbar kotun tarayya don kalubalantar tsareshi da akayi batare da an yi masa shari’a ba. An dai daga sauraron karar har zuwa 5 ga watan Disamba.

0
Bude karin bayani

Nyanaya a Abuja ranar 14 ga watan Afirilu da 1 ga watan Mayu, ya dai bayyana a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, Litinin 24 ga watan Nuwamba, 2014.
1

Ma’aikatan tsarone suka raka Ogwuche Aminu, mutumin da ake zargi da shirya kai harin wani bom a mota, Nuwamba 24, 2014.
2

3

4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG