Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojoji da 'Yan Kato da Gora Sun Kwato Garuruwan Hong da Gombi Daga Hanun Boko Haram


Sojojin Najeriya.

Bayanai da rundunar tsaron kasa ta bayar tace ana samun nasara wajen tusa keyar 'yan binidgar.

Rahotanni daga jihar Adamawa suna nuni da cewa rundunar mayakan sakar tareda taimakon 'yan kato da goda da kuma mafarauta sun kwato garuruwan Gombi da Hong da pella da kuma wasu sassan Mubi daga hanun 'yan bindiga ko Boko Haram.

Madugun 'yan kato da gora ko "Civilan JTF", Alhaji Ali Goni wanda ya tabbatar da haka a hira da suka yi da wakilin Sashen Hausa Ibrahim Abdulaziz, ya tabbatar da cewa wadannan garuruwa yanzu sun dawo hanun hukuma.

Haka wasu matafiya daga Mubi sun tabbatar da haka. Suka ce ko a Mubi ba, inda ake jin 'yan binidgar suna nan yanzu sun gusa, suna bayan gari.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:49 0:00

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG