Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu da Ake Zaton 'Yan Kungiyar Boko Haram Ne Sun Kai Hari Kan Sansanin Mayakan Sama a Maiduguri

Daruruwan wadanda ake zaton 'yan Boko Haram ne cikin motocin akorikura da motocin sojoji da suka sace suka yi anfani da su wurin kai hari kan sansanin mayakan sama a bayan garin Maiduguri da asubahin Litinin. Jami'ai da ganau sun ce mutane da yawa suka rasa rayukansu a harin da aka ce shi ne ya fi muni cikin 'yan kwanakinnan.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG