Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Afghanistan

Wasu Hare Hare Sun Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Da Dama A Kabul

Mazauna birnin sun ce fashewar bom din ta yau Litinin ta faru ne a tsakiyar birnin da safe lokacin da ake gaggawar zuwa aiki, abin da ya sa hayaki ya turnuke sararin samaniyar birnin Kabul.

Afghanistan Photo: AP

XS
SM
MD
LG