Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Kasashe Na Kawo Cikas Ga Walwalar Amfani Da Yanar Gizo A Duniya


Walwalar amfani da yanar gizo tana ta'azzara a fadin duniya duba ga yadda gwamnatoci ke yanke damar amfani da ita ta hanyar yanke hanyoyin sadarwa, takaita tura sakonnin bidiyo, uwa-uba take nada 'yan kanzaginta masu sharhi kan irin wadannan batutuwa.

Wannan yana daga cikin sakamakon na wani bincike da akayi na walwalar yanar gizo a bana, wanda shine rahoton na bana da wata kungiyar rajin kare hakkin Bil'Adama da ake kira Freedom House, wacce take sa ido kan harkokin demokiradiyya da 'yanci a fadin duniya.

A cewar wani rahoto daga yunin shekarar 2016 zuwa watan Mayun 2017, kimanin rabin kasashe 65 da aka gwada wanda ya ke kaso 87 cikin 100 na mutanen da suke amfani da yanar gizo a fadin duniya sunga walwalar amfani da yanar gizo dinsu ta ta'azzara inda kasashen Ukraine, Misra da Turkiyya suka kasance wanda suka fi kowa fuskantar wannan matsalar. Kasar China ta ci gaba da zama kasar da ta fi kowacce a fadin duniya wasa da damar amfani da yanar gizo, me bi mata Syriya sai kuma Ethiopia ta karshe.

Facebook Forum

Bidiyo

Ko Kun San Irin Makaman Da Sojoji Ke Amfani Da Su Wajen Yaki Da 'Yan Bindiga A Jihar Zamfara?
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:31 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG