Yayin da sauyin yanayi ke ci gaba da zama wani kalubale ga samar da abinci, wasu kasashen Afirka da suka dogara da shigo da hatsi daga waje, kamar Senegal, sun koma ga hatsi da suke iya samarwa a kasashensu.
Wasu Kasashen Afirka Sun Koma Dogara Ga Hatsi Da Suke Iya Samarwa A Kasashensu