Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu ‘Yan Mata Yan Kunar Bakin Wake Suka Kai Hari a Maiduguri, Nuwamba 27, 2014

Wasu ‘yan mata biyu ‘yan kunar bakin wake, sun tada bom da yayi sanadiyyar kashesu har lahira jiya Talata a wata kasuwa makile da mutane a garin Maiduguri dake arewa maso gabashin Najeriya. Wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane talatun 30, a ta bakin wasu shedun gani da ido da wani jami’in tsaro. ‘Yan matan biyu dai na sanye da Hijabi ne yayinda suka shiga kasuwar suka kuma tada boma-bomai, acewar Abba Aji Kalli shugaban kungiyar ‘yan kato da gora na jahar Borno.

0

Domin Kari

XS
SM
MD
LG