Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Wata Kungiya Mai Fafutukar Ganin An Sako ‘Yan Matan Chibok, Ta Na Barka Da Aka Sako Wasu 21


Wata kungiya mai fafutukar ganin an sako ‘yan matan Chibok sama da 200 da Boko Haram take garkuwa da su, tana barka da aka sako wasu 21.

XS
SM
MD
LG