Accessibility links

VOA60 AFIRKA: MALI Shugabar Jamus Angela Merkel Ta Isa Mali A Rangadin Nahiyar Afirka Na Kwana Uku.


Shugabar Jamus Angela Merkel ta isa Mali a rangadin nahiyar Afirka na kwana uku inda tafiyar za ta mayar da hankali kan harkokin da su ka shafi tsaro da kuma tsayar da kwararan bakin haure a Turai.

XS
SM
MD
LG