Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata Matashiya Ta Kirkiri Manhajar Kai Koken Cin Zarafin Fyade


Wata Matashiya Ta Kirkiri Manhajar Kai Koken Cin Zarafin Fyade
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:01 0:00

Wata matashiya a jihar Kano a Najeriya, Sa'adatu Aliyu ta kirkiro manhajar kai rahoton laifin fyade, da kuma ba wadanda aka yi wa fyade damar samun taimako da ake kira “Helpio.”

XS
SM
MD
LG