Accessibility links

Wata Yarinya Mai Suna Fatima Ta Jagoranci Gangamin Chibok Zuwa Fadar Aso Villa


A yayin da ake tuna cikar shekaru biyu da sace dalibai mata daga makarantar sakandare ta Chibok a Jihar Borno, an gudanar da gangami zuwa fadar shugaban Najeriya, Aso Villa, a Abuja.

XS
SM
MD
LG