Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Ya Zuwa Yanzu, Kimanin Mutane Miliyan 40 Ne Suka Rasa Ransu Sakamakon Cutar HIV - Hukumar Lafiya Ta Duniya

LAFIYARMU: Ya Zuwa Yanzu, Kimanin Mutane Miliyan 40 Ne Suka Rasa Ransu Sakamakon Cutar HIV - Hukumar Lafiya Ta Duniya
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai maida hankali ne a kan ranar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki wato AIDS wacce aka ware 1 ga watan Disamba don wayar da kan al’umma a kan cutar Musamman yadda kwararru suka ce ana ci gaba da samun rashin daidaito a yaki da cutar.

XS
SM
MD
LG