Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Najeriya


Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:48 0:00

Dubunnan mutane suka halarci Sallar Idi, Juma'a, 31 ga watan Yuli, a sansanin 'yan gudun hijirar da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, duk da fargaban Coronavirus. Fiye da dabbobi miliyan 1 da ake jigilar su daga Kamaru da Chadi don Idi aka dakatar a iyakokin Equatorial Guinea, Gabon da Najeriya.

XS
SM
MD
LG