Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Ake Sarrafa Rabobi Don Hada Na'urar Kwamfuta A Kasar Benin


Yadda Ake Sarrafa Rabobi Don Hada Na'urar Kwamfuta A Kasar Benin
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:01 0:00

Wani kamfani a Benin mai suna BloLab, yana sarrafa robobi da ake zubarwa zuwa na’ura mai kwakwalwa wato kwamfuta, yayin da ya ke sayar da kwamfutar a farashi mai rahusa.

XS
SM
MD
LG