Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Badala Ke Fuskantar Barazanar Gushewa A Kano


Yadda Badala Ke Fuskantar Barazanar Gushewa A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00

Wasu mutanen gari na maye gurbin badalar a wasu lokuta da shaguna, har da ma gina gidajen mai.

A birnin Kano na Najeriya, gine-ginen badala da aka gina kimanin shekaru 1000 da suka wuce, wadanda suka kasance wani muhimmin bangare na tarihin jihar, su na fuskantar barazana na rushewa. Wakiliyarmu Baraka Bashir ta hada mana hada mana wannan rahoto.
XS
SM
MD
LG