Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Musulmai Ke Gudanar da Buda Baki a Jihar Alaska Ta Amurka

Duniya daya, kasashe daban-daban kuma watan Ramadan daya, amma lokacin buda baki ya saba.

A karamar hukumar Fairbanks a jihar Alaska ta kasar Amurka, rana ba ta faduwa don bude baki sai da misallin karfe 11:30 na dare.

Wakilin sashen Hausa na Muryar Amurka Yusuf Aliyu Harande ya ziyarci yankin don gane ma idonsa.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG