Mai dakin tsohon gwamnan jihar Kano Hajiya Halima Ibrahim Shekarau ta ce ya kamata garkuwa da kuma kashe Hanifa Abdullahi da aka yi, ya sa hukumomi da daidaikun jama’a, su dauki matakin kare kananan yara, ta wajen yin hukumcin mai tsanani ga masu aikata irin wannan laifin, domin ya zama ishara ga masu tunanin yin haka.
Yadda Mutuwar Hanifa Za Ta Iya Kawo Canji a Cin Zarafin Kananan Yara
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 29, 2022
Yau take Jumma'ar karshe a watan Ramadan
-
Afrilu 27, 2022
Zakatul Fitr- “Kar Ku Ba Da Dawa Idan Shinkafa Ce Abincinku”
Za ku iya son wannan ma
-
Mayu 14, 2022
Taskar 347.mp4
-
Mayu 14, 2022
Lafiyar Koda Da Yadda Tasirinta Ya Ke Ga Lafiyar Mutane