Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Rufe Ma’aikatun Gwamnatin Amurka Ya Shafi Najeriya

A yau aka shiga yini na 11 da rufe wasu daga cikin ma’aikatun kasar, lamarin da ya kassara al’amura da dama ya kuma sa aka dakatar da dubun dubatar ma’aikata daga zuwa aiki.

Mummulalliyar hasumiyar Majalisar Dokokin Amurka Photo: AP

XS
SM
MD
LG