Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Wani Tsarin Karatu Yake Ba Daliban Nijar Damar Iya Lissafi Fiye Da Na'urar Kwakuleta


Yadda Wani Tsarin Karatu Yake Ba Daliban Nijar Damar Iya Lissafi Fiye Da Na'urar Kwakuleta
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00

Wata kungiya mai suna UCMAS ta gabatarwa al'ummomin jihohin Jamhuriyar Nijar daban- daban wani tsarin karatun boko da ya samo asali daga kasar Malaysia dake taimakawa wajen gano irin hazakar da Allah ya horewa yara a fannin karatu, wanda har a wasu lokutan yaran sukan fi na’urar kwakuleta saurin...

Wata kungiya mai suna UCMAS ta gabatarwa al'ummomin jihohin Jamhuriyar Nijar daban- daban wani tsarin karatun boko da ya samo asali daga kasar Malaysia dake taimakawa wajen gano irin hazakar da Allah ya horewa yara a fannin karatu, wanda har a wasu lokutan yaran sukan fi na’urar kwakuleta saurin kamalla lissafi ko karatu ko rubutu. Rahoton Haruna Mamane Bako.

XS
SM
MD
LG