Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Wata Matar Aure Take Sana'ar Kafinta A Kano


Yadda Wata Matar Aure Take Sana'ar Kafinta A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:58 0:00

Sana’ar kafinta, sana’a ce da aka fi sanin maza da ita. Amma a birnin Kano, wata matar aure ta rungumi sana’ar hada gadaje da kujeru na aure. Binta Ibrahim Jibril ta dauki ma’aikata kimanin goma a wurin sana’ar ta ta, wacce ta ce ta na rufa mata asiri da kuma iyalanta.

Sana’ar kafinta, sana’a ce da aka fi sanin maza da ita. Amma a birnin Kano, wata matar aure ta rungumi sana’ar hada gadaje da kujeru na aure. Binta Ibrahim Jibril ta dauki ma’aikata kimanin goma a wurin sana’ar ta ta, wacce ta ce ta na rufa mata asiri da kuma iyalanta. ‘Yar kasuwar ta tattauna da wakiliyarmu Baraka Bashir.
XS
SM
MD
LG