Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Wata Al’umma A Jihar Filato Ta Yi Nasarar Kaucewa Rikicin Shekaru Na Addini Da Kabillanci

Yadda Wata Al’umma A Jihar Filato Ta Yi Nasarar Kaucewa Rikicin Shekaru Na Addini Da Kabillanci
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00

Duk da samun munanan rikicin addini da kabilanci a jihar Filato a Najeriya, wata al’umma da ta yi kokarin ganin rikici bai iso gareta ba a duk shekarun nan, ita ce Mista Ali. Mun zanta da sarkin al’ummar akan yadda suka samu nasarar hakan.

XS
SM
MD
LG