Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.
Yadda Yara Ke Fama Da Yunwa a Diffa
Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.

9
Wani yaro dake fama da matsalar yunwa. Afirilu 18, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

10
Wata mahaifiya da danta a Jamhuriyar Nijar

11
Dr. Moustapha Saley, Diffa

12
Chatou Chiwa da danta Mamadou a sansanin Assaga dake Diffa
Facebook Forum