Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yan A Waren Biafra Na Zanga Zanga A Wajen Fadar Shugaban Amurka ta White House Kan Ziyarar Buhari

'Yan yankin kudu maso gabashin Najeriya mazauna Amurka, wadanda ke son a raba Najeriya su koma Biafra, na zanga zanga a wajen fadar shugaban Amurka da kan zuwan shugabn Najeria Muhamadu Buhari birnin Washington DC.

Domin Kari

16x9 Image

Grace Alheri Abdu

Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG