Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kaddamar Da Wani Shiri Na Afuwa Ga Makiyaya A Kenya Da Suka Dawn Da Makamai


An Kaddamar Da Wani Shiri Na Afuwa Ga Makiyaya A Kenya Da Suka Dawn Da Makamai
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:06 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

A Kenya wani shirin na afuwa ga makiyaya da suka dawo da makamai dake hannunsu, bayan wasu munanan hare-hare da barayin shanu da 'yan fashi suka kai a arewacin jihar Rift Valley, bindigogi kalilan ne aka samu mayarwa ga hukuma yayin da makiyayan suka ce suna bukatar kare kansu.

XS
SM
MD
LG