Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Bindiga Sun Kashe Wata Bajamusa A Kabul


'Yan Bindiga sunyi awon gaba da wata 'yar kasar Finland mai aikin agaji a Afghanistan

Wasu ‘yan bindigan da izuwa yanzu ba’a tantance ko su waye bane sun kashe wata mace Bajamusa mai aikin kai agaji a kasar Afghanistan, sun kuma kashe dogarinta wanda dan kasar ne a Kabul kafin su yi awon gaba da wata mace daya, ita kuma ‘yar kasar Finland, wacce ita ma aikin bada agajin ya kai ta can Afghanistan.

Tuni ma wani kakakin opishin jakadancin kasar ta Finland ya tabattarda cewa lalle an sace matar, kuma yace har yanzu basu san ma ko sun waye suka sace ta ba.

Har zuwa wannan lokacin dai ba wata kungiyar da ta fito, ta dauki alhakin yin awon gaba da mutanen.

Ma’aikatar harakokin cikin gida ta Afghanistan tace an sace mutanen ne daga wani gidan saukar bakin da aka sauke su a cikinsa dake can Kabul.

Facebook Forum

Bidiyo

Yadda Wani Mutum Ya Mari Shugaban Faransa Emmanuel Macron
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:37 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Yadda Aka Yi Na Samu Mabiya Miliyan Daya a Shafina Na Instagram - Daso
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG