Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Bindiga Sun Saki Wani Bidiyo Da Suke Azabtar Da Mutanen Da Suka Sace


‘Yan Bindiga Sun Saki Wani Bidiyo Da Suke Azabtar Da Mutanen Da Suka Sace
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:45 0:00

‘Yan uwan fasinjojin jirgin kasa da ‘yan bindiga ke ci gaba da garkuwa da su a arewacin Najeriya sun sake yin kira ga gwamnati da ta gaggauta kubutar da ‘yan uwan nasu, bayan wani bidiyo ya nuna yadda ake azabtar da su.

XS
SM
MD
LG