'Yan gudun hijira da 'ya'yansu a sansanin dake Bole kusa da babban birnin jihar Adamawa suna jiran barguna da tabarmi da kayan tsaftace jiki da muhalli daga hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Adamawa.
'Yan Gudun Hijira dake Bole cikin jihar Adamawa wadanda suka gudu daga gidajensu. 3 ga watan Yuni, 2014
1
Wadannan 'yan gudun hijiran su suka fi samun hare-hare daga 'yan Boko Haram fiye da kowa ciki ko wajen jihar Borno, Yuni 3, 2014.
2
Yawancin 'yan gudun jihiran daga jihohin Borno da Yobe suka fito yayin da wasu da dama sun fito ne daga wasu sassan Adamawa kamar daga kananan hukumomin Madagali da Michika, Yuni 3, 2014.
3

4