Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Gudun Hijira Sun Yi Zanga Zangar Nuna Rashin Wadataccen Abinci

Yan gudun hijira da matsalar boko haram ta raba da gidajen su a jihar Borno sun gudanar da zanga zangar nuna rashin wadataccen abinci a sansanonin.

'Yan gudun hijira da rikicin boko haram ya raba da gidajen su sun yi zanga zangar nuna rashin wadataccen abinci a sansanonin 'yan gudun hijira dake jihar Borno.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG