Accessibility links

Ziyarar Sakataren Harkokin Wajen Amurka Zuwa Sokoto

Hotunan Sakataren Harkokin Wajen Amurka yayinda ya kai ziyara ta musamman zuwa Sokoto Birnin Shehu inda ya bada lakaca tare da ganawa da Sarkin Musulmi da sauran sarakuna da shugabannin al'umma

Sakataren Harkokin Wajen Amurka yana ziyara yanzu a Naigeria inda ya fara da zuwa Sokoto kafin ma ya gana da mahukumtan Najeria.

Yau zai cigaba da ziyarsa a babban birnin Tarayyar Niageria. Zai fara da ganin ministan harkokin wajen Naigeria kafin ya isa fadar Shugaba Buhari ta Aso Rock.
Bude karin bayani

NIGERIA: John Kerry a Sokoto
1

NIGERIA: John Kerry a Sokoto

NIGERIA: John Kerry a Sokoto tare da Sultan da gwamnan jihar Waziri Tambuwal
2

NIGERIA: John Kerry a Sokoto tare da Sultan da gwamnan jihar Waziri Tambuwal

NIGERIA: John Kerry a Sokoto yana bada lakca
3

NIGERIA: John Kerry a Sokoto yana bada lakca

NIGERIA: John Kerry a Sokoto yana jawabi
4

NIGERIA: John Kerry a Sokoto yana jawabi

Domin Kari

XS
SM
MD
LG