Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Sanda A Belarus Sun Yi Arangama Da Masu Zanga-Zanga


'Yan Sanda A Belarus Sun Yi Arangama Da Masu Zanga-Zanga
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:58 0:00

‘Yan sandan Belarus sun yi arangama da masu zanga-zanga, Lahadi, 9 ga Agusta, a babban birnin Minsk bayan zaben shugaban kasa wanda ya tsayar a wa’adi na shida. An bayyana shugaban Belarus wanda ya lashe zaben na ranar Lahadi, kuma ya yi alƙawarin murƙushe duk wata zanga-zanga da cikin nasara.

XS
SM
MD
LG