Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan sanda a Rome sun yi artabu da masu gidan cin abinci da ke cike da fushi akan matakan kulle da aka saka saboda coronavirus

'Yan sanda a Rome sun yi artabu da masu gidan cin abinci da ke cike da fushi akan matakan kulle da aka saka saboda coronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:56 0:00

'Yan sanda a Rome sun yi artabu da masu gidan cin abinci da ke cike da fushi, ranar Litinin, 12 ga Afrilu akan matakan kulle da aka saka saboda coronavirus. Wannan shi ne mako na biyu a jere, da masu sayar da abincin da sauran masu kananan sana'oi suka yi dauki-ba-dadi da 'yan sanda a birnin na Rome

XS
SM
MD
LG