Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Sanda sun dakile wani harin bom da mota a Kano, 19 ga Mayu 2014

‘Yan sanda sun kawarda afkuwar fashewar bom a Kano. ‘Yan sanda sun gano wata mota shake da boma-bomai.An gano motar ne a anguwar Nasarawa a jihar Kano.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG