Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Sandan Myanmar Sun Yi Dirar Mikiya Kan Masu Zanga-Zanga Inda Akalla Mutum Biyu Suka Ji Mummunan Rauni

'Yan Sandan Myanmar Sun Yi Dirar Mikiya Kan Masu Zanga-Zanga Inda Akalla Mutum Biyu Suka Ji Mummunan Rauni
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:47 0:00

‘Yan sandan Myanmar sun yi dirar mikiya kan mutanen da ke zanga-zangar juyin mulkin da sojojin Myanmar suka yi a babban birnin kasar na Naypyitaw ta hanyar harbe-harben gargadi, harsasai na roba da ruwan bama-bamai, inda suka ji wa akalla masu zanga-zangar biyu mummunan rauni.

XS
SM
MD
LG