Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Dalili Da Ya Sa Manoma Su Ka Koma Amfani Da Takin Gargajiya, Afrilu 8, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu

A cikin shirin Yanayi DA Muhalli na wannan makon bayan gabatarwa manoma takin zamani da ingantattun iri masu kara yabanya, manoma sun rungumi wadannan dabarun noma ka'in da na'in sai dai kuma wannan dabarun suna gurbata muhalli, dalilin da ya sa manoma su ka koma amfani da takin da suka sani iyaye da kakanni.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YANAYI DA MUHALLI: Dalili Da Ya Sa Manoma Suka Koma Amfani Da Takin Da Suka Sani Iyaye Da Kakanni, Afrilu 8, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:25 0:00

XS
SM
MD
LG