Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yanzu Yanzun Nan Bom Ya Fashe A Garin Potiskum Dake Jihar Yobe.


file photo
file photo

Mun sami labari da dumi-duminsa cewar wani bom ya tashi a wata makaranta dake garin Potiskum jihar Yobe, a yanzu haka dai mun sami labarin mutuwar mutane biyu.

zamu kawo muku cikakken rahotan wannan labari bada dadewaba.

XS
SM
MD
LG