Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gombe-'Yar Majalisa Ta Tallafawa Mazabarta Da Kaya Da Suka Kai Naira Milyan 100.


GOMBE: An taimakawa mata da sana'o'i da kayan aiki

Asusun tallafi da kuma jinkai ga mazauna karkara mai suna Fatima Bello, ya agazawa mazauna kananan hukumomi biyu a jahar Gombe.

Gombe-Kananan hukumomi da suka amfana karkashin wannan shiri sun hada da Kaltungo da kuma Shongom.

Wannan asusun da 'yar majalisar wakilai ta tarayya Hajiya Binta Bello ta kafa, ta rarraba kayan aikin na sana'o'i daban daban da suka hada da babura, da injunan markade, da na dinki.

Da yake magana a madadin 'yar majalisar mai kula da asusun Mal Sama'ila Baba Mai Takalman karfe, yace kayayyakin cika alkawari ne da 'yar majalisar ta dauka lokacin yakin neman zabe.

Wadanda suka amfana daga kayayyakin sun bayyana godiyarsu ga 'yar majalisar akamar yadda zaku ji cikin wannan rahoto da wakilin Sashen Hausa Abdulwahab Mohammed ya aiko.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:03:05 0:00

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG