Accessibility links

BIDIYO: Wata 'Yar Najeriya Mai Koyar Da Rawar Afirka Ga Turawan Amurka


Wata 'yar Najeriya mai suna Amaka Igbonezim, tana koyawa Amurkawa irin yadda ake rawa a Afirka, abinda da farko suke ganin kamar babu wata kwarewa a cikinta, amma kuma da sun fara sai sha'awar koyon wannan salon rawa ta kama su.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG