Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yau Ake Gudanar Da Jana'izar Tsohon Shugaban Amurka Bush

Ana cigaba da shirye-shiryen gudanar da jana'izar tsohon shugaban Amurka na 41 George Herbert Walker Bush, babba.

Gawar tsohon shugaban kasar Amurka George H.W. Bush. Photo: AP

Ana cigaba da shirye-shiryen gudanar da jana'izar tsohon shugaban Amurka na 41 George Herbert Walker Bush, babba.

XS
SM
MD
LG