Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yemi Osinbajo Ya Halarci Taron Masu Saka Hannun Jari A Amurka

Mataimakin Shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo ya halarci taron masu saka hannun jari a bangaren kirkira da fasaha a masana'antar Hollywood a Amurka da ke birnin Los Angeles a Jihar California wanda manyan masu kamfanonin yin film suka halarta.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG