Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za a Fara Bincike Kan Kudaden Da Aka Kashe Don Aikin Lantarkin Mambila

Majalisar Wakilan tarayyar Najeriya ta jaddada kudurin ta na bincikar kudaden da aka kasafta domin aikin wutar lantarki na Mambila a shekarun da suka gabata.

Photo: via REUTERS

XS
SM
MD
LG