Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaban Kongo Joseph Kabila

Za a Jinkirta Bayyana Sakamakon Zaben Kongo

Yayin da a baya aka ga kamar wannan karon Janhuriyar Dimokaradiyyar Kongo za ta yi zaben Shugaban kasa cikin lumana, sai kuma gashi alamomin baya-bayan nan na nuna cewa kasar na iya fadawa cikin dambarwar siyasa.

Shugaban Kongo Joseph Kabila Photo: AFP

XS
SM
MD
LG