Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za Mu Kori Mai Neman Buhari Ya Yi Tazarce - APC

Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta nesanta kanta daga yunkurin da wasu ke yi na neman shugaba Buhari ya yi tazarce idan ya kammala wa'adinsa na biyu, batun da ya janyo ka-ce-na-ce a tsakanin al'umar kasar.

Shugaban jam'iyyar APC a Najeriya, Adams Oshiomohle Photo: VOA

XS
SM
MD
LG