Accessibility links

ZABEN2015: An Samu Gagarumin Ci Gaba Wajen Farfado Da Babbar Kasuwar Bauchi, Babi na 1, Maris, 2015


Shugaban Kwamitin agaji na Babbar Kasuwar Bauchi, Ibrahim Araf,Yace sun samu nasara sosai a kokarin sake Farfado da kasuwar bayan harin bam da ya kashe mutane 8 da raunata 6 ran 22 Disamba 2014.

XS
SM
MD
LG