Accessibility links

ZABEN2015: Hira da Tsohon Shugaban Najeriya Ibrahim Babangida, Fabrairu 10, 2015, Babi na 2


Tsohon Shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida yana tattaunawa da wakilin Muryar Amurka Ibrahim Ahmed akan dalilan da suka sa Majalisar Koli ta Kasa taki amincewa da jinkirta zabe. Babangida ya kuma tattauna barazanar dake zuwa daga bangarorin siyasa biyu dangane da makonni shida na jinkirta zabe.

XS
SM
MD
LG