Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zaben 2019: Da Buhari da Atiku Ne Za Su Gwabza


Buhari da Atiku

Kamar yadda akasarin masu hasashe su ka hango tun da farko, yanzu ta bayyana cewa za a buga ne tsakanin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, a zaben da akasarin masu lura da al'amura ke ganin za a yi ta - a kalla - a siyasance.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG