Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zaben 2020 a Ghana

Karo na takwas kenan da Ghana zata yi zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisa a yau Litinin bakwai ga watan Disamban shekarar 2020, inda za a fafata tsakanin ‘yan takara 12.

Karo na takwas kenan da Ghana zata yi zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisa a yau Litinin bakwai ga watan Disamban shekarar 2020, inda za a fafata tsakanin ‘yan takara 12.

Manyan ’yan takarar sun hada da shugaban kasa Nana Addo Dankwa Akufo Addo na jami’iyyar NPP mai mulki da John Dramani Mahama tsohon shugaban kasa na babbar jami’iyyar adawa ta NDC.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG