Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zaben 2023 A Najeriya: Matakin Tsaro Da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Borno Ke Dauka

Zaben 2023 A Najeriya: Matakin Tsaro Da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Borno Ke Dauka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:50 0:00

Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan jihar Borno, Ahmad Muhammad Bello ya ce su na ilimantar da jami'ai kan sanin dokokin zabe da hakkin dan adam da makamar aiki tare da aiki da doka da oda.

XS
SM
MD
LG