Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zaben Catalonia: Spain Ta Gargadi Jagoran 'Yan Adawa


Firaministan Spain, Mariano Rajoy

Kotun Kundin Tsarin Mulkin Spain ta dau matakin hana tsohon Shugaban yankin Catalonia Carles Puigdemont sake zama Shugaban yankin.

Kotun Kundin Tsarin Mulkin Spain ta dau matakin hana tsohon Shugaban yankin Catalonia Carles Puigdemont sake zama Shugaban yankin.

Kotun ta yanke hukunci jiya Asabar cewa tsohon Shugaban da ke gudun hijira ba zai iya shugabanci daga wata kasa ba ko da kuwa an zabe shi a zaben Majalisar Dokokin yankin da za a yi jibi Talata.

Puigdemont ya ce zai dau rantsuwar kama aiki ta faifan bidiyon da za a yada kai tsaye.

Dama Shugaban Spain Mariano Rajoy, y ace babu yadda Puigdemeont zai yi Shugabancin Catalonia daga wata kasar, kuma muddun aka zabe shi to dakatar da ‘yancin Cataloniya da aka yi za ta cigaba da aiki.

Puigdemont ne kadai ya tsaya takarar Shugaban kasa a zaben.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG